Latest
Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayo Fayose ya bayyana cewa PDP za ta samu sakamako mafi muni a zaɓen shugaban ƙasa mai zuwa a 2027, za ta yi na huɗu.
Majiyoyi sun tabbatar da cewa shugaban karamar hukumar Chanchaga a jihar Niger, Alhaji Aminu Yakubu-Ladan, ya shiga kotu da gwamnatin jihar kan wa'adin mulki.
Rahotanni daga na kusa da Kwankwaso da majiyoyi daga fadar shugaban ƙasa sun karyata labarin cewa Shugaba Tinubu ya gana da Kwankwaso a Aso Rock.
Ministan ayyuka na tarayya, Dave Umahi ya bukaci Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da ya jenye kalaman da ya ce Tinubu na fifita Kudu a kan Arewa wajen gina tituna.
Gwamnan jihar Edo, Monday Okpebholo, ya ki yarda Peter Obi ya ziyarci jiharsa,onda ya bayyana shi a matsayin barazanar tsaro. Wasu gwamnonin sun yi hakan.
Tsohuwar jarumar Kannywood, Ummi Nuhu ta rusa kuka ana tsaka da hira da ita kan halin da ta shiga bayan shekaru a harkar fim. Ta ce bata taba yin aure ba.
Yayin da ake cigaba da jimamin rasuwar Muhammadu Buhari, shugaban Gambia, Adama Barrow, ya kai ziyarar ta’aziyya Katsina kan rasuwar tsohon shugaban kasar.
Masu damfara na amfani da ₦500 a matsayin gudunmawar karya don satar bayanan sirrin jama'a da safarar kudi ta hanyar bude asusu a bankunan intanet.
Rahotanni sun tabbatar da cewa Alhaji Aliko Dangote ya yi murabus daga shugabancin kamfaninsa na sashen siminti domin mayar da hankali wani bangare.
Masu zafi
Samu kari