Latest
Yayin da ake ta kawo tsare-tsare na inganta ilimi a Najeriya, gwamnatin tarayya ta kayyade shekaru 12 a matsayin wanda ya dace dalibai su shiga sakandare.
Malaman addinin Musulunci sun kafa sabuwar kungiyar addinin Musulunci bayan Izala da Darika da ake da su. Kungiyar za ta rika ayyukan addinin Islama.
Rikici ya kunno kai a ADC kan burin Atiku Abubakar na yin takara a 2027, yayin da El-Rufai da wasu ke dagewa kan cewa mulki ya tsaya a Kudancin Najeriya zuwa 2031.
Nada Farfesa Nentawe a matsayin sabon shugaban APC na ƙasa ya haifar da muhara, an ji wasu daga cikin dalilin jam'iyya mai mulki na ɗaukar wannan mataki.
A labarin nan, za a ji cewa jagoran Kwankwasiyya na kasa, Rabi'u Musa Kwankwaso ya karbi dubunnan magoya bayan APC a Kano da suka bar jam'iyyarsu zuwa APC.
Fadar shugaban kasa ta yi wa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso raddi mai zafi kan zargin cewa Bola Tinubu ya yi watsi da yankin Arewacin Najeriya a mulkinsa
A labarin nan, za a ji cewa jama'ar gari sun fusata bayan wata mata mai suna Esther Gambo ta kashe yara biyu; Khadija Sama’ila da A’isha Dahiru a Bauchi.
Wasu mahara sun tare 'yan kasuwa a kan hanyar jihar Filato. Rahoto ya nuna cewa an kashe mata da yara kanana a harin da aka kai wa 'matafiya 'yan kasuwa.
Tsohon ministan sadarwa, Farfesa Isa Ali Pantami ya yi alhini da ta'aziyyar marigayi Sarkin Katsinan Gusau, Dr. Ibrahim Bello, wanda ya cika yau Juma'a.
Masu zafi
Samu kari