Latest

PDP ta yiwa gwamna Masari ta'aziyar rashin shakikinsa
PDP ta yiwa gwamna Masari ta'aziyar rashin shakikinsa
Siyasa
daga  Mudathir Ishaq

A wata ganawa da ya yi da jaridar The Nation, Alhaji Sani, ya ce, mutuwar Alhaji Suleiman ta girgiza jam'iyyar PDP a jihar. "Munji ciwon rashin dattijo a jihar Katsina. Ya mutu a daidai lokacin da ake bukatar aiyukan dattako irin

Yadda cutar Kanjamau ta samo asali a tarihi
Yadda cutar Kanjamau ta samo asali a tarihi
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Kamar yadda wani malami na jami'ar Quinnipiac ta birnin Connecticut dake kasar Amurka ya bayyana, Farfesa William ya ce ko shakka ba bu ba za mu san ta yaya ko yadda aka yi ba cutar ta samo asali sai dai kawai ayi ta hasashe.

Yadda ake cinikin kuli-kuli a kasashen waje
Yadda ake cinikin kuli-kuli a kasashen waje
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Labari dake zuwa mana ya nuna cewa wannan cincin din gargajiya wanda aka fi sani kuli-kuli ya samu Karin matsayi. A yanzu haka ana ci kasuwa kuli-kuli kasashen waje wanda suka hada da kasashen Birtaniya, Kanada dama Malesiya.