Latest
Kim ya bayyana haka ne a wani ziyarar ba zata da ya kai zuwa kasar China a ranar Talata 27 ga watan Maris, ziyararsa ta farko zuwa wata kasar waje tun bayan darewarsa mukamin shugaban kasa, inji rahoton BBC Hausa.
TY Danjuma ya bukaci ‘yan Najeriya dasu kare kansu daga ‘yan ta’adda, inda yace jami’an tsaro suna nuna son kai ta fannin ayyukan da suke gudanarwa na kare kasa. Kungiyar shari'a ta kalli hakan a matsayin Allah wadai.
An bayyana sunayen magoya bayan Buhari a Majalisar Dattawa game da batun canja jadawalin zaben 2019 a yayin da majalisar ke kokarin shafe bukatar shugaba Muhammadu Buhari a kan dokar zabe. Rashin cinma matsaya a gyaran dokar zabe
Gwamnatin jihar Borno da hadin gwuiwar ma'aikatar noma da babban bankin kasa (CBN), ta kaddamar da tsarin dalar shinkafa, a wani shiri na bunkasa harkar noma. A jiya, Talata, gwamnan jihar, Kashim Shettima, ya kaddamar da shirin.
Kungiyar Yarabawa ta siyasa, Afenifere da Kiristanci ta Najeriya, sunyi kira ga gwamnatin tarayya data gaggauta daukar mataki domin ceto dalibar Dapchi data rage hannun ‘Yan ta’addan Boko Haram, mai suna Leah Sharibu.
Sandeep Salvi, shugaban cibiyar binciken lafiya kirji ta Chest Research Foundation ya bayyana cewa, kone igiyar leko guda daya ya kan saki kwayoyin cuta na formaldehyde da sai an kone kararen sigari 51 kafin su yi gogayyar kafadu.
Jaridar Punch ta ruwaito cewa, Okechukwu yana daya daga cikin wadanda ake zargi su biyar da hukumar ‘Yan Sanda ta tasa keyarsu a ofishin ma’aikatan na Umuahia, bisa ga zargin harkokin kungiyar asiri da kuma fashi da makami.
Jami’ar Ibadan, ta shirya korar dalibai 328, wadanda ke aji daya a jami’ar, bisa “sakamakon kunyatarwa da suka samu a jarabawa”, ta shekarar 2016/2017, shugaban makarantar ya bayyana haka, yace jami’ar ta kamala sunayen daliban.
Dan uwan marigayi Martin Luther King Jr, Isaac newton-Farris Jnr, ya yi kira gay an Najeriya da su bada hadin kai da shugaba Muhammadu Buhari wajen karashe ayyukan da ya fara domin gina Najeriya. Farris ya bayyana hakan ne a wani
Masu zafi
Samu kari