Latest
Rahotanni sun bayyana yadda hukumar yan sandan leken asiri wato State Security Service, SSS, sun yi musanyan fursuna da bangaren Al-Barnawi na Boko Haram domin sako yan matan Dapchi. Fursunan da hukumar SSS ta saki shine babban .
Bayan ka ci abincin rana da na dare, to kar da ka ci komai har na tsawon awanni biyu da daddare. Amma ga tsofaffi ko marasa lafiya da ba za su iya shan kofin gilashi hudu na ruwan ba, to suna iya farawa da ko kadan ne, gwargwadon
Ibrahim Idrsi ya kara da cewa, "Mutukar ana son magance aikata laifuka, zama tilas ai aiki tare da wadanda suke aikata laifin. Kuma sun gano cewa, masu laifin na fitowa ne daga can cikin dajin yankin, su tsorata jama'a kana su yas
Wasu yan baranda sun fito da wani sabon faifan bidiyo inda suke ikirarin cewa duk lokacin da aka kashe Bafullace daya, sai sun kashe Hausawa 120 madadinsa. Wani mai Magana da Bidiyon mai suna, Dan Gonnawa, ya ce suna da masu liken
Kungiyar magoya bayan cigaban siyasa sun fadawa Dattawan Arewa cewa Muhammadu Buhari kokarin da suke na neman dan takara a zaben 2019, suna wahalar da kansu ne kawai wanda karshe abun zai zama cinikin biri a sama.
Akalla mutane 5 sun jikkata a garin Ilori, babban birnin jihar Kwara sanadiyar wani rikici da ya barke tsakanin matasan Hausawa da Yarbawa a unguwan Sango, jiya Lahadi, 1 ga watan Afrilu, 2018. An tattaro cewa rikici ya fara ne da
Takaddam tsakanin jami’an gwamnati da majalisar zartarwa a kan shugaban hukumar kula da tattalin arzikin kasa bata kare ba ta yanda wanannan bangere naso a cireshi wadannan kuma naso a tabbatar dashi a wannan matsayi.
Majiyar NAIJ.com ta bada tabbacin Malam Ahmad Sulaiman zai yi takarar mukamin kujerar dan majalisar dokokin jihar Kano ne mai wakiltar karamar hukumar Tarauni, a karkashin inuwar jam’iyyar APC ta baba Buhari da Ganduje.
Sai dai wasu masu tattauna al’amuran yau da kullum na ganin duk siyasa ce, musamman idan aka yi duba da cewa zabukan shekarar 2019 na karatowa, wanda akan samu yan siyasa na yin duk abinda zai ja hankalin jama’a akansu a irin wann
Masu zafi
Samu kari