Latest

Al-Mustapha ya bayyana yanda aka kashe Sani Abacha
Al-Mustapha ya bayyana yanda aka kashe Sani Abacha
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Yace tun daga ranar wata lahadi bakwai ga wata shida na shekarar alib dubu daya da Dari Tara da casa'in da takwas (7-6-1998) lokacin da Abacha ya gaisa da wani daga cikin masu tsaron shugaban kasar Palestine Yaseer Arafat a filin