Latest
Wani sabon salon yaki da zazzabin cizon sauro ya fito. Zazzabin cizon sauro ita ce cutar da ta fi kisa a yankin Afirika. A yayin da masana suka yi bincike sun gano maganin dake sa jinin dan'adam ya zamo guba ga sauro tare da...
Wani babban allon sanarwa na girke, yayi sanadiyyara salwantar rayukan fasinjoji uku da kuma raunata akalla bakwai bayan da ya fado a kan wata motar fasinja. Lamarin dai ya faru ne, a tashar mota dake kan titin Oshodi zuwa Apapa.
Kwana daya bayan hukumar sojin saman Najeriya ta tura sabon runduna ta musamman domin kawo karshen kashe-kashen da ke faruwa a jihar Zamfara, jami’an soji sun yi batakashi da yan bindigan a cikin dajin kamar hukumar Anka.
Fadar shugaban kasa ta shwarci ‘yan Najeriya dasu rinka tunowa da cigaban tattalin arziki da gwamnatin Buhari ya kawo kadasu saurari zantuttukan ‘yan adawa, don basa son cigaban kasa. Malam Garba Shehu babban mataimakin shugaba Bu
Wasu ‘yan kungiya dake kiran kasu da Adalci Buhari SAK,wanda tsohon gwamnan jihar Sokoto Dahiru Yusuf Yabo, sunyi ikirarin cewa ‘yan APC ne suke kokarin bata masu suna a jihar ta Sokoto saboda adawa dake tsakaninsu.
Wasu mutane uku sun kone kurmus har lahira yayinda motar su ta kama da wuta a kauyen Sabon Gari dake kan hanyar Abuja zuwa Lokoja. Wani wanda hadarin ya faru a gaban shi ya bayyanawa manema labarai cewar, lamarin ya faru ne a...
Yayin da mu ke jin cewa Babban Bankin Najeriya watau CBN ya ja kunnen Gwamnatocin Najeriya da su bi a sannu wajen kashe kudi sai mu ka ji cewa za a samar da daruruwan buhunan takin zamani a wannan shekarar ta 2018.
Gwamnan babban banki CBN Godwin Emefiele ya fadawa Shugabanni cewa su adana kudi ko kuma a koma gidan jiya. Najeriya ta samu kan ta cikin matsi kwanaki bayan da tattalin arzikin kasar ya ruguje don haka CBN tace a adana kudi.
A wata sanarwa da darektan hulda da jama'a na rundunar soji, Birgediya Janar Texas Chukwu, ya fitar ya ce basu azabtar da marigayin ba tare da bayyana cewar, hatta 'yan uwansa sun tabbatar da cewar yana fama da cutar farfadiya.
Masu zafi
Samu kari