Latest
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito an gurfanar da masu laifin a gaban kuliya manta sabo, wata Kotun hukunta laifukan da suka shafi fyade da ci zarafin mata, dake zamanta a Ikeja na jihar Legas, kan tuhumarsu da yi ma yara mata biyu fyade
Saddam Hussein ya shugabanci kasar Iraqi daga shekarar 1979 zuwa 2013. ya kasance daya daga cikin manyan shugabannin da suka shugabanci kasar a tarihin Iraqi. Wata kotu a kasar Iraqi ta yankewa Saddam hukuncin kisa kan laifin kash
A wani bayani da Mr Ali Ali, babban mai bawa gwamnan shawara gameda sadarwa ya turowa NAIJ.com, yace hutun an bayar dashi ne domin ayi shirye shiryen gagarumar walima ga shugaban kasar, Muhammadu Buhari a gobe.
Binciken kwamitin ya fi mayar da hankali ne a kan rabon or kin raba kayan agaji da kuma badakalar wasu kudi har biliyan N8bn a jihohi biyar: Borno, Yobe, Gombe, Adamawa da Bauchi. Wakilan gwamnatocin jihohin Yobe, Gombe, Bauchi da
NAIJ.com taci karo da wani labari da ke nuna irin halin gaskiya da dattaku na yan Najeriya. Wani mutum dan Najeriya ya nuna tsantsar amana da dattako ta hanyar mayar wa hukuma jakar kudin da ya tsinta a kasar Saudiyya a lokacin da
Ya bayyana sunayen yan bindigar kamar haka: Lawal Ibrahim, Nasiru Lawali, Yahaya Mohammed, Haliru Shantali, Hussaini Hamisu, Mohammed Nuhu, Habibu Sani, Rilwanu Mohammed, Mohammed Sanusi, Mohammed Bara’u da Abubakar Haruna.
Mahukunta a rundunar 'yan sandan Najeriya reshen jihar Anambra sun sanar da samun nasarar da suka yi akan wasu dodanni da suka hargitsa ayyukan ibada a wata majami'ar dake a karamar hukumar Idemili ta yamma a ranar Juma'ar da ta g
Buratai dai ya faɗi hakan ne a jiya Talata yayin karɓar baƙuncin shugaban hukumar wuraren shaƙatawa ta ƙasa Ibrahim Goni, a babbar shelkwatar tsaro ta ƙasa dake Abuja. A cewarsa, sojojin sun gano dajin na Sambisar na da namun daji
Wani matashi dan Najeriya kuma injiniya mai fasaha daga jihar Kalaba wanda ake kira da suna Ogar Augustine Otuokwa ya baza ilimin sa inda ya kirkiro wani injin da ke samar da wutar lantarki daga bokitin ruwa. Kamar dai yadda muka
Masu zafi
Samu kari