Latest
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya wakilci shugaba Bola Tinubu wajen kaddamar da shirin bunkasa tattalin arzikin mata miliyan 25 a Najeriya.
Saudiyya ta fara bai wa attajirai baki damar sayen giya a Riyadh bayan haramci na shekaru 73, a matsayin wani ɓangare na shirin 'Vision 2030' don jawo zuba jari.
A labarin nan, za a ji cewa kotu ta tabbatar da cewa kisan da Birtaniya ta yi wa wasu ƴan Najeriya a Enugu ya keta hakkinsu na ɗan adam, kuma dole a biya diyyam
Hukumar NEDC da ke Arewa maso Gabas ta kammala gyara kabarin Sir Abubakar Tafawa Balewa da ke jihar Bauchi. An gyara muhimman wuraren da ke da alaka da kabarin.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya yi Allah wadai da harin da 'yan ta'adda suka kai a jihar Kwara. Shugaba Tinubu ya ce za a hukunta wadanda suka kai harin.
Tsohon Ministan Sufurin Jiragen Sama, Femi Fani-Kayode, ya nesanta kansa da zargin cewa ya taba alakanta Shugaba Bola Tinubu da kisan wata yar takara a Lagos.
A labarin nan, za a ji cewa kasar Turkiyya ta sanar da cewa za ta ci gaba da ba wa Najeriya gudunmawa domin kawar da ta'addancin da ya addabi sassa daban-daban.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya yabawa uwargidan shugaban Najeriya, Remi Bola Tinubu a taron addu'a da aka yi a kasar Amurka da ta hallara da kanta.
Gwamna Abba Kabir Yusuf da Rabi'u Musa Kwankwaso sun kai ziyarar jaje a kasuwar Singer yayin da magoya bayansu suka nuna musu soyayya ta musamman.
Masu zafi
Samu kari