Latest
Gwamnatin Sokoto ta kaddamar da biyan alawus ga limamai da ladanai tare da tallafa wa masallatan Juma’a domin karfafa addini da koyar da Alkur’ani.
Gwamnatin Bola Tinubu ta shirya daukar matasa sama da 400,000 a karkashin shirin YouthCred, wanda aka kirkiro domin ba da rance ga matasan Najeriya.
A labarin nan, za a ji matakan da gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta ɗauka a kan wasu daga cikin jami'anta da ake zargi da hannu dumu-dumu a rashin gaskiya.
Gwamnonin yankin Arewa maso Gabas a Najeriya sun yi gargadi na musamman game da abin da zai faru a Najeriya a 2026 na tsadar kayan noma da zai haddasa yunwa.
Idan babu wani sauyi, gwamnatin tarayya za ta ayyana hutu ga duk ma’aikatan gwamnati da al’ummar Najeriya a farkon watan Satumba don bikin Mauludin Annabi 2025.
An kama shugaban ’yan bindiga Yusuf Muhamed a Orokam, Benue, bayan ya addabi al’umma; yanzu yana hannun ’yan sanda tare da wasu mutum 21 ana bincike.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a zaben 2023, Prince Adewole Adebayo, ya taso Shugaba Bola Tinubu a gaba kan ziyarar da ya kai zuwa kasar Brazil.
Jam'yyar PDP mai adawa a Najeriya ta zabi ta baiwa Kudu tikitin shugabancin kasa a 2027, lamarin da ya mayar da hankali kan wasu jiga-jigai a kasar.
Jam'iyyar APC ta fara zawarcin mutanen da za su yi takarar shugaban kasa. Wasu jiga-jigan jam'iyyar sun fara tuntubar tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan.
Masu zafi
Samu kari