Latest
Wata kotun sojan Najeriya ta musamman ta kama sojan ruwa mai mukamin Laftanal da laifin yin lalata da matar abokin aikinsa. An ce laifinsa ya saba da dokokin soja.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya bukaci tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, ya hakura da batun takara a zaben shekarar 2027.
Rundunar 'yan sandan jihar Katsina ta yi babban kamu da ta cafke tarin makamai ana shirin shiga da su yankin Safana na jihar. An kama mutum 'yan asalalin jihar.
Nyesom Wike ya bayyana matsayarsa kan yin takarar shugaban kasa a 2027. Ministan ya ce shi mutum ne mai halacci, don haka ba zai kara da Tinubu ba.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya bayana cewa lissafin da El Rufai ya ve ya yi cewa Bola Tinubu zai kare a na uku a zaben 2027 kuskure ne, ya ce ba haka abin yake ba.
Ministan Abuja, Nyesom Wike, ya gargadi babbar jam'iyyar adawa ta PDP kan dawo da Peter Obi. Wike ya ce dawo da Obi zai sa jam'iyyar ta sake shan kasa a 2027.s
Shugaban Amurka ya kara taso da maganar korar Falasdinawa daga Gaza domin a kaisu wasu kasashe a kama musu haya a ba su kudin abinci na shekara daya.
Rahoto kan yadda gwamnonin jihohin Nasarawa, Ondo, Akwa Ibom, Benue, Ekiti, da Neja, suka sauya majalisar zartarwa, da matakan da suka dauka bayan sauyin.
A labarin nan, za a ji cewa kungiyar kare hakkin Musulmi ta Najeriya (MURIC) ta bayyana takaicin yadda jama'a suka dura a kan matar da ake zargi da kalaman batanci.
Masu zafi
Samu kari