Latest
Wata shakuwa da ake zargin tuni ta rikide ta koma soyayya mai karfi ta shiga tsakanin daya daga cikin matasan jarumai mata a masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood dake tasowa, watau Maryam Yahaya da wani mashiryin shir
Wani ministan Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, Adebayo Shittu ya sake shiga matsala bayan an gano cewar bai yi bautar kasa ba, wanda hakan na iya zama barazana ga mukaminsa harma ya kuma kai shi ga zuwa gidan yari.
Gwamnan jihar Bauchi, Mohammed Abubakar a ranar Alhamis, 20 ga watan Satumba ya shayar da magoya bayan jam’iyyar Progressives Congress, (APC), mamaki yayinda ya nuna rashin sanin batun ficewar kakakin majalisar wakilai, Dogara.
Mun saba da fadin cewa karshen duniya ce, annobar cutuka sukan gallabi mutane. Dole ne mu tashi tsaye don kawo karshen su domin barazanar su garemu. Ba manyan cutuka bane kadai ke karar da mutane, har da kananan cutukan da bamu...
A ranar 19 ga watan Fabrairu ne hankula suka tashi, sakamakon sace yammatan makarantar gwamnati dake garin dapchi, a jihar Yobe. Bayan wata daya ne suka sako 104 daga cikin daliban, biyar sun rasa rayukan su amma Leah na hannun..
Kakakin rundunar, Jimoh Moshood, ya jajjada cewa umurnin shugaban kasa ba yana nufin wanke Adeleke daga laifuka da ake zarginsa da shi ba, inda yake bayyana cewa hukumar tana iya gayyatan shi a duk lokacin da ta bukace shi.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin sabon shugaban hukumar tsaro ta farin kaya (DSS), Yusif Magaji Bichi, da ya nada cikin makon jiya. Bichi ya maye gurbin shugaban hukumar na rikon kwarya da aka nada bayan Osinabjo
Ciyaman din Hukumar tara haraji na jihar Oyo, Mr Bicci Alli ya ce rufe gidan gonar tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo da hukumar tayi a kwanakin baya bashi da alaka da siyasa kamar yadda wasu ke yada wa. Mr Alli ya yi wannan
Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike, ya zargi hukumar EFCC da mayyar farautar yan siyasa dake jam’iyyar adawa ne kawai. Wike ya yi wannan zargin ne a ranar Alhamis, 20 ga watan Satumba yayin da yake hira da da tashar Channels TV.
Masu zafi
Samu kari