Latest
Nasir El-Rufai, gwamnan jihar Kaduna, da ministan labarai, Lai Mohammed, a halin yanzu suna a Osogbo, babban birnin jihar Osun. Sun sauka a jihar da misalin karfe 1:00pm sannan suka nufi gidan gwamnatin Okefia, Osogbo.
Mun samu labari cewa wani babban Alkali mai shari’a a Kasar Italiya ta Turai ya daure wasu Bayin Allah ‘Yan Najeriya 2 bayan ya same su da laifi a wata shari’a da ake yi kan rijiyoyin mai da aka saida a lokacin Jonathan.
Kungiyar yaki da sunkuru ta 'yan shi'a mai zama a kasar Labanon watau Hizbullah, wadda take karkashin jagorancin Hassan Nasrallah, mai kokarin ganin ya karar da Yahudawa a duniya, tace duk da matsin kasar Israila, a yanzu ta sami
Kwankwaso wanda Sanata ne mai wakiltar Kano ta tsakiya, yace magoya bayan shi basu taba suna kamar yanda yanzu sukayi a kano da kuma Najeriya baki daya. Yace hakan ya biyo bayan nasarorin da ya samu lokacin da yake gwamnan jihar..
Dandalin sada zumunta da musayar ra'ayi na Facebook, na daya daga cikin manyan kafafen sada zumunta na yanar gizo da ke tashe, kafar da mutane daban daban, wasu masu kirki yayin da wasu kuma batagari ne. Don haka akwai bukatar...
Sabon rikici ya balle a jam’iyyar All Progressives Congress (APC) reshen jihar Zamfara, hakan yayi sanadiyar samun rabuwar kai tsakanin gwamnan jihar, Abdulaziz Yari da mataimakinsa, Ibrahim Wakkala kan wanda zai gaji gwamnan.
Gwamnatin jihar Yobe a ranar Juma'a 21 ga watan Satumba, ta tabbatar da bullar cutar kwalara a jikin mutane 906, inda cutar tayi ajalin mutane 61 ya yin da har yanzu sauran mutane 50 ke kwance a asibitoci da ke a fadin jihar don b
Fatan masana'antun Najeriya kai har ma da Afirka, balle na fasahar sararin samaniya su kai ga dala tiriliyan 1 a kasuwa kamar su Apple da Amazon, watakila nan da 2050. Wannan fadin wani kwararre ne masana'antar
Labarin da muke samu yanzu da dumin sa na nuni ne da cewa wata mota dauke da 'yan agajin kungiyar Izala mai hedikwatar ta a garin Jos sun samu mummunan hatsari akan hanyar su ta zuwa garin Kaduna domin taimakawa mahajjatan da ke d
Masu zafi
Samu kari