Latest
Rikicin da ke tsakanin gwamnan Nasarawa, Tanko Al-Makura, da tsohon gwamnan jihar, Abdullahi Adamu, ta dauki sabon salo bayan gwamna mai ci ya kafa kwamitin binciken yadda tsohon gwamnan ya gudanar da wasu aiyuka lokacin yana mulk
A ci gaba da fuskantar zaben fitar da gwani da jam'iyyun siyasa na kasar nan ke yi, kamar dai yadda hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta bayar da umarni. Jam'iyyar APC ta fitar da jadawalin matakan da za ta bi wajen tantan
Gwamnatin tarayya ta sanar da cewa ta dakatar da shirye-shiryen farfado da kamfanin jirgin sama ta kasa Nigerian Air har zuwa wani lokaci nan gaba da ba'a bayyana ba. A yayin da ya ke jawabi ga manema labarai a ranar Laraba a Abuj
Jami’an hukumar kwastam na Najeriya, a Bauchi sun kai mamaya wani dakin ajiyan yan kasuwa a jihar Gombe inda suka kama magunguna na naira miliyan bakwai. Kwanturolan yankin Zone D, Peters Olugboyega, ya bayyana hakan.
A yayin da duniya ta kasance mai yayi kuma juyi-juyi, a yau jaridar NAIJ.com ta kawo muku wasu fitattun 'yan kwallon kafa biyar 'yan asalin nahiyyar Afirka da suka taso cikin talauci amma yanzu sun zamto hamshakan attajirai.
Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya jagoranci bikin murnar sa hannun sayar da hannayen jarin Gwamnatin tarayya na kamfanin tsaro da buga kudi na Najeriya ga babban bankin Najeriya. Bashin ya kai akalla N12 biliyan
Fira Ministan kasar India, Mr. Narendra Modi, ya amince tare da rattaba hannu kan sabuwar dokar da ta haramtawa musulmai furta kalmar saki uku a baki ko a rubuce, a lokaci daya. A watan Augusta, NAIJ.com ta ruwaito maku yadda sash
Da take bayyana irin taskun da ta tsinci kanta, Dorothy, daya daga cikin irin yaran da suka tsinci rayuwar cikin wanna muguwar al’ada, ta bayyana said a jama’a suka taru don rike ta domin wanda aka bawa ita ya sadu da ita. Dorothy
Wata kungiyar yan Najeriya mazauna Amurka ta yi zanga-zanga akan barazanar kashe Leah Sharibu da yan ta’addan Boo Haram suka yi inda suka bukacigwamnatin tarayya da ta bari kungiyoyin dake da ra’ayin biyan kudin fansa domin sakint
Masu zafi
Samu kari