Latest
Gwamnan ya ce marigayin mutum ne mai kwazo wajen aiki kuma yana da hulda mai kyau da jama'a. Kazalika, gwamnan ya bayyana Mr Ozege a matsayin abin dogaro musamman a cikin ayyuka da dama da ya yi a kwamitocci da yawa a lokacin da y
Mataimakin shugaban AWAM, wanda ya bayyana hakan a ranar Talata, 18 ga watan Satumba a Lagas yayinda yake zantawa da manema labarai yace birnin ta zamo mafi datti ne sakamakon yunkurin da akeyi na hana ma’ikatan sharan yin aikinsu
Da sanadin shafin jaridar The Punch mun samu rahoton cewa, a yau Laraba jam'iyyar APC ta za ta fara gudanar da muhimmin aiki na tantance 'yan takararkarun ta manema kujeru daban-daban a matakai na jihohi da kuma tarayyar Najeriya.
Kungiyar Musulman Shi’a a ranar Talata, 18 ga watan Satumba sun yi zanga-zanga kan cigaba da tsare shugaban su, Ibrahim El-zakzaky. Sun cigaba da zanga-zangarsu a Kaduna duk da haramcin da gwamnati ta sanya kan ayyukansu.
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari a ranar Talata, 18 ga watan Satumba ya sha alwashin yin duk abunda zai iya domin tabbatar da dawowar Leah Sharibu daya daga cikin yan matan makarantar Dapchi 100 da yan ta’addan Boko Haram suka sace.
Rahotannin da NAIJ.com ta samu ata mata mai shekaru 28 da ke da zama a Ogidi, karamar hukumar Idemili ta Arewa, jihar Anambra, Oluchi Mba ta sayar da yaronta mai shekaru 7 da hauhuwa akan kudi N350,000. NAIJ.com
Za ku ji cewa wani Matashi dan shekara 30 a duniya Ibrahim Lawal, zai gurfana gaban babbar kotun Majistire dake jihar Katsina a ranar 3 ga watan Oktoba bisa zarginsa da aikata laifi na Luwadi da wasu yara biyu 'yan shekaru takwas.
Lamidon Zugobia dake karamar hukumar Guri ta jihar Jigawa, Isa Adamu, shine ya mika wannan muhimmiyar bukata ta neman gwamnatin jihar da ta kuma ta tarayya akan su gaggauta magance wannan annoba a da ta hana su sakat.
Tattalin arziki dai ya ta'allaka ne da yadda kasa ke iya ajje kudade a cikin gida, kirkirar ababen sayarwa ga kasashen waje, shigo da jari da kuma samar da tsaro da saukin yin kasuwanci a cikin kasa. Wannan ne ya sanya wasu...
Masu zafi
Samu kari