Latest
A bisa dukannanin alamu dai masana harkokin ilimin kimiyyar rayuwa ta dan adam na daf da kakkabe cutar 'tsufa' daga ban kasa sakamkon wani binciken da suka gudanar suka kuma samu zarafin gano wani ilimin da da ba'a sani ba a duniy
A kalla 'yan kasuwar dabbobi 15 ne daga kauyen Maiyama, a jihar Kebbi, suka gamu da ajalinsu a yau, Lahadi, a wani hatsarin mota da ya ritsa da su a hanyar su ta zuwa kai shanu Legas. Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya
Kasancewar Saraki shugaban jam'iyar kuma yafi ra'ayin Abdulrafi'u yaci gaba da zama akan kujerar sa ya nemi gwamnoni da dama dasu sarayar masa da takarar su. Gwamnan ta bakin babban mataimakin sa akan harkar labarai yace janyewar
A wannan cigaban, tabbatar da kasafin kudin Najeriya na 2018 zai iya samun tangarda in har faduwar ta cigaba, inji tsohon shugaban kungiyar tattalin arzikin wuta na Najeriya, Farfesa Adeola Adenikinju, wanda ya sanar da majiyar mu
Najeriya dai na turbar Sakulanci ne, amma tafi kowacce yawan masu cewa su masu addini ne a duniya, gaba da Saudiyya da ma Italiya. A gefe daya kuma, tafi kowa yawan talakawa a duniya, inda coci da masallatai suka fi masana'antu ya
Wata babbar kotun jihar Zamfara dake zamanta a garin Gusau ta yankewa Lawali Attahiru Dogonkade, mamba a majalisar dokokin jihar Zamfara, daurin shekaru 4 a gidan yari bayan samun sa da laifin damfarar N31m. Alkalin kotun, Jastis
Watanni Shida kacal suka rage wa mulkin, amma har yanzu jihohi 10 basu amfana daga ciyarwar ba. Daga Naira biliyan 336 na ciyar da yara miliyan 24 na makarantun gwamnati, Naira biliyan 651 ce kacal ta fito wacce take iya ciyar da
A kokarin mu na cigaba da kawo maku labaran da suka shafi masana'antar shirya fina-finan Hausa da ake yi wa lakani da Kannywood, yau ma gamu dake da wata fita da daya daga cikin fitattun jarumai kuma sabuwar fuska a masana'antar y
An kaddamar da bikin nadin sarautan dan takaran kujeran shugaban kasan jam’iyyar adawa Peoples Democratic Party (PDP) a matsayin Wazirin Adamawa na bakwai a Yola, babban birnin jihar Adamawa. Tsaffin gwamnoni, sarakunan gargajiya,
Masu zafi
Samu kari