Yanzu-yanzu: An gudanar jana'izar marigayi Abba Kyari a Abuja (Hotuna)

Yanzu-yanzu: An gudanar jana'izar marigayi Abba Kyari a Abuja (Hotuna)

Daruruwan jama'a sun halarci sallar jana'izar tsohon gwamnan yankin Arewa maso tsakiyan Najeriya kum dattijon jihar Borno, Janar Abba Kyari bayan Sallar Azahar a yau Litinin, 26 ga watan Nuwamba, 2018.

An gudanar da jana'izar ne a babban masallacin birnin tarayya Abuja.

Daga cikin wadanda suka halarci Sallar jana'izar sune gwamnan jihar Borno, Kashin Shettima; Sanata Ahmad Lawan, Sanata Garbai, Ministan harkokin cikin gida, AbdulRahman Dambazzau, da tsohon gwamnan jihar Borno, Ali Modu Sherrif.

Yanzu-yanzu: An gudanar jana'izar marigayi Abba Kyari a Abuja (Hotuna)
Yanzu-yanzu: An gudanar jana'izar marigayi Abba Kyari a Abuja (Hotuna)
Asali: Facebook

Yanzu-yanzu: An gudanar jana'izar marigayi Abba Kyari a Abuja (Hotuna)
Yanzu-yanzu: An gudanar jana'izar marigayi Abba Kyari a Abuja (Hotuna)
Asali: Twitter

Yanzu-yanzu: An gudanar jana'izar marigayi Abba Kyari a Abuja (Hotuna)
Yanzu-yanzu: An gudanar jana'izar marigayi Abba Kyari a Abuja (Hotuna)
Asali: Twitter

Mun kawo muku rahoton mutuwar tsohon gwamnan yankin Arewa ta tsakiya a zamanin mulkin Soja, Birgediya Abba Kyari, a daren Lahadi 25 ga watan Nuwamba.

Legit.com ta ruwaito wani ma’abocin kafar sadarwar zamani ta Facebook, kuma Da ga mamacin, Mohammed Kyari ne ya tabbatar da mutuwar mahaifin nasa ta shafinsa na Facebook, inda yace babansu ya mutu ne bayan doguwar jinya.

Ku biyo mu a https://facebook.com/legitnghausa

ko a http://twitter.com/legitcomhausa

KU LATSA: Hanyar sauko da sabuwar manhajar jaridar Legit.com Hausa cikin sauki

Ga masu shawara ko korafi, a same mu a labaranhausa@corp.legit.com

Sanarwa na musamman: Shafin NAIJ Hausa ya koma Legit Hausa

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng