Latest
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Amina ta bayyana haka ne yayin da take tattaunawa da hamshakin attajirin nan dan Afirka, Mo Ibrahim, inda tace zata zamto shugabar yakin neman zaben wannan matar idan lokaci yayi.
Fitaccen jarumin masana'antar shirya wasan fina-finan Hausa (Kannywood), Adam Zango, ya ja layi tsakaninsa da masu zagi ko cin mutuncin mahaifiiyar sa da ke ciki ko wajen masana'antar Kannywood, kamar yadda kamfanin dillancin laba
Wani cikin mazauna garin ya shaida wa majiyar mu cewar, 'yan bindigar bindiga cikin kayan soji da bindigu samfurin AK47 da wukake da sanduna sun kai harin da misalin karfe 7:00 na daren Litinin. Majiyar ta ce mutanen sun bude wut
Rahotanni sun bayyana cewa kalla mutane 14 ne aka kashe a karamar hukumar Kankara da ke jihar Katsina, sakamakon wata arangama tsakanin 'yan ta'adda da jami'an sa kai na cikin gari da aka fi sani da 'yan bijilanti. Lamarin dai wan
Sheikh Ahmed Al Maktoum, dan cikin gidan sarautar kasar Dubai kuma daya daga cikin masu saka hannu jari, ya nuna sha'awarsa ta kafa cibiyar samar da hasken wutar lantarki a Legas. Mista Yusuff Ali, shugaban kamfanin 'Lulu Group'
Za ku ji ‘Dan wasan da ya fi zarce kowa dukiya a Duniya. Kamar yadda Forbes ta nuna, Michael Jordan shi ne wanda ya fi kowa kudi a cikin masu wasannin motsan jiki wadanda su kayi fice a tarihin Duniya.
Yayinda yake jawabin cewa kayan kimiyar zamani na duniya na kawo sauyi a duniyar kusan kullun, shugaban Najeriyan ya yi gargadin cewa kimiyar zamani da ya game duniya zai ci gaba da zama barazana idan aka barshi ba tare da kula ba
Majiyar Legit.ng ta ruwaito majalisar ta sanar da sunan Farfesa Mohammed Abdulazeez a matsayin sabon shugaban jami’ar, watau Vice Chancellor, kamar yadda sakataren majalisar, Ahmed Hassan ya sanar a garin Bauchi a ranar Asabar.
Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito cewar an gurfanar da Nyako tare da dan sa, Sanata Abdul-Aziz Nyaki, da Abubaka Aliyu da Zulkifikk Abba bisa tuhumar su da hada baki domin aikata sata, cin amanar aiki da safarar
Masu zafi
Samu kari