Latest
A yau, Juma'a, Hukumar Sojin Najeriya ta sanar da cewa tayi nasarar ceto wasu matafiya 21 da mayakan Boko Haram su sace a ranar Laraba. Dakarun sojin sun kashe mayakan Boko Haram hudu a artabun da su kayi wajen ceto matafiyan kama
Tsohon Ciyaman din riko na jam'iyyar PDP, kuma daya daga cikin masu neman tikitin takarar shugabancin kasa a jam'iyyar PDP, Sanata Ahmed Mohammed Makarfi, ya ce dole PDP ta tsayar da dan takara mai nagarta, gaskiya da rikon amana
Wani matashin saurayi mai suna Prince dake a makarantar Sakandare ta jeka-ka-dawo ta Isaac Jasper Boro a karamar hukumar Sagbama, jihar Bayelsa ya kashe kansa lokacin da ya gano wani saurayi ya kwace masa budurwa. Shi dai Prince w
Jami'an 'yan sandan Najeriya, shiyyar jihar Kwara sun sanar da samun nasarar cafke wasu gawuratattun matsafa 'yan kungiyar asirin nan ta Badoo da suka addabi al'ummar jihar. Majiyar mu ta Tribune, ta tabbatar mana da cewa jami'an
A kokarin iyar da nufinsa kan bankunan da suka karya dokar fitar da kudade kasashen waje ba bisa qa'ida ba, babban bankin Najeriya, CBN, ya zare naira biliyan kusan biyu daga asusun bankin Stanbic IBTC, tarar da aka laqaba masa...
Wasu yan bindiga da ba’a san ko su wanene ba sun kashe jami’an yan sanda uku day an banga biyu a Bujum Kasuwan dake karamar hukumar Lau na jihar Taraba a ranar Juma’a, 7 ga watan Satumba, jaridar Daily Trust ta rahoto.
Sarkin Musulmi kuma Sultan na Sokoto, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar ya karfi bakuncin shugabannin kungiyar Katolika na Najeriya a fadarsa. Sultan ya bukaci dukkanin shugabannin addini da su hada kai sannan suyi wa’azi akan rikici
Masana a fannin ilimin kimiyya da fasaha sun bayyana cewa 'yar girgizar kasar da aka samu a garin Abuja, babban birnin tarayyar Najeriya a yau din nan na iya kasantuwa ta dalilin fasa duwatsu barkatai da al'umma ke yi. A don haka
Hukumar bayar da agajin gaggawa (NEMA) da kuma hukumar National Hydrological Services Agencies (NHISA) sunyi gargadin cewa jihohi 12 a fadin kasar zasu fuskanci ambaliyar ruwa sakamakon yawan ruwan sama da ake fama da shi.
Masu zafi
Samu kari