Gidan Sarauta: Matan mai martaba sarkin Kano hudu da yaransa (Hotuna)

Gidan Sarauta: Matan mai martaba sarkin Kano hudu da yaransa (Hotuna)

Mun kawo muku rahoton Mai martaba sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya karbi tarewar matarsa ta hudu, diyar mai martaba Lamidon Adamawa, Sa'adatu Barkindo Mustapha, shekaru hudu bayan daura aurenta.

An kawo sabuwar amaryar fadar sarkin Kano ne a ranar Asabar kuma za'a gudanar da Budar Kai a ranar Lahadi.

Sabuwar amaryar ta kammala karatunta a wata jami'ar kasar Ingila inda ta tafi karatu bayan aurenta.

Mai martaba sarkin Kanon yana auren mata hudu yanzu masu suna Maryam, Rakiya da Sadiya, diyar marigaryi Ado Bayero.

A yau mun kawo hotunan matan sarkin hudu da yaransa mata da maza:

Gidan Sarauta: Mata da mai martaba sarkin Kano hudu da yaransa (Hotuna)
ta daya
Asali: Facebook

Gidan Sarauta: Mata da mai martaba sarkin Kano hudu da yaransa (Hotuna)
Gidan Sarauta: Mata da mai martaba sarkin Kano hudu da yaransa (Hotuna)
Asali: Facebook

KU KARANTA: Mahajjatan duniya sun isa Arafa domin sauraran huduba (Hotuna)

Gidan Sarauta: Mata da mai martaba sarkin Kano hudu da yaransa (Hotuna)
Gidan Sarauta
Asali: Facebook

Gidan Sarauta: Mata da mai martaba sarkin Kano hudu da yaransa (Hotuna)
Gidan Sarauta: Mata da mai martaba sarkin Kano hudu da yaransa (Hotuna)
Asali: Facebook

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Abdul Rahman Rashid avatar

Abdul Rahman Rashid Rashidah Abdul Rahman 'yar jarida ce kuma dalibar ilimi wacce ta kwashe shekaru kimanin hudu yanzu tare da shararriyar jarida Legit. Ta samu gogewa a ɓangaren rubutun labarai akan fannoni shatta, wanda suka hada da siyasa, kasuwanci, wasanni, nishadi, dss. Zaku tuntubarta a akwatin email: abdulrahman.rashidah@corp.legit.ng