Latest
Atiku ya ce, "Dukkan wadannan matakan ba za su rage wani abu cikin azumin mu ba, domin mu musulmi mun yarda cewa duk abinda ya faru kaddara ce daga Allah."
Wata budurwa 'yar Najeriya ta kama saurayinta da mugun dambe a tsakar titi bayan ta kama shi dumu-dumu da wata yana cin amanarta a dakin otal a garin Owerri.
Mutane da dama kan yi balaguro daga birane daban daban a jajiberin sallah domin zuwa gida yin bikin sallah tare da iyalansu da sauran yan uwa da abokan arziki.
Inname ya gwamnatin jihar Sokoto tare da hadin gwiwa da NCDC, WHO da sauran masu ruwa da tsaki suna aiki ba dare ba rana domin dakile yaduwar cutar a jihar.
Gwamnatin shugaba Buhari ta haramta wa ministocinta sallamar shugabannin cibiyoyin da ke karkashin su kai tsaye. Sabon tsarin ya dakushe karfin ikon ministoci.
Bayan sanarwa da Sarkin Musulmi, Alhaji Abubakar Sa’ad II ya fitar na tabbatar da daukar azumi yau Asabar, 23 a watan Mayu, akwai yiwuwar sake duba lamarin.
A ranar Juma'a, mai alfarma sarkin Musulmi, ALha Abubuakar Sa'ad ya sanarwa daukacin al'ummar Musulmin Najeriya rashin ganin watar Shawwal na shekarar 1441AH.
Rundunar 'yan sandan jihar Taraba ta kashe wasu fitinannun 'yan bindiga takwas da suka dade suna gallabar yankin kuma ake ta nema tun watannin da suka gabata.
Jihar Kano da sauran jihohin yankin Arewacin Najeriya, masu saida kayayyakin na ganin watan azumi a lokacin da suke tara riba da yawa. Su kan kara kudin kayayya
Masu zafi
Samu kari