Latest
Jana'izar Ajimobi za a yi ta ne a tsakanin iyalansa, iyalan marigayi tsohon gwamnan jihar Oyo suka sanar kamar yadda dokokin dakile yaduwar cutar coronavirus.
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa karin sabbin mutum 684 da suka fito daga jihohin Najeriya.
Mai baiwa shugaban kasa shawara kan lamuran tsaro, Manjo Janar Babagana Monguno (Mai ritaya), ya bayyana irin farin cikin da shugaba Buhari ke yi da gwamnan.
Gwamnan jihar Kogi, Alhaji Yahaya Bello, ya ce kimanin gwamnonin jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) 10 na hanyar sauya sheka All Progressives Congress.
Ya kara da cewa kungiyarsa ta na aiki tukuru domin kafa wata sabuwar jam'iyyar hadaka da za ta fito da dan sabon dan takarar shugaban kasa da zai kawowa Najeriy
Wata kotun gargajiya da ke Ibadan ta kashe auren shekaru biyar a ranar Juma'a bayan ta tabbatar da cewa mijin na shayar da 'ya'yansa giya bayan mata ta yi koke.
Da yake magana da manema labarai ranar Juma'a a Abuja, Magu ya bayyana cewa EFCC ta fara shirin dira kasar Ghana domin cafko irin wadannan mutane tare da kwace
Aishatu Mohammed, uwargidan gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed,ta shiga bakin jama'a bayan da ta raba jaka-jaka na ruwan leda a matsayin kayan tallafi a jihar.
Da alamun masu garkuwa da mutane sun koma babbar hanyar Abuja zuwa Kaduna inda suka addabi matafiya a watanni baya kafin jami'an tsaro suka damke da dama cikins
Masu zafi
Samu kari