Latest
Tsohon Ministan shari'a, Abubakar Malami, ya kalubalanci yunkurin da hukumar EFCC ke yi na kwace masa kadarorinsa. Ya bayyana inda ya samu kudaden.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya kaddamar da shirin ba matasan Najeriya miliyan 10 horo kan hada-hadar kudi da habaka tattali.
Tsohon shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa, Farfesa Ibrahim Gambari ya ce nasarar kowace gwamnati a Najeriya na da alaka da aikin mutane uku.
Kungiyar 'yan ta'adda ta ISWAP ta nada sabon kwamanda mai suna Abu Khalifa baya sojojin Najeriya sun kashe kwamandan kungiyar mai suna Julaibib a daji.
Likitocin hukumar jin dadin alhazan Kebbi sun yi wa Gwamna Nasir Idris gwajin lafiyar aikin hajji tare da matansa biyu, sakamako ya nuna ba su da matsala.
A labarin nan, za a ji cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya faɗa a cikin tsaka mai wuya saboda halin rashin tsaro da ya sako ƴan Najeriya a gaba.
Wata kungiya a jam'iyyar APC mai suna APC League of Democrats, ta bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya kori wasu ministoci guda biyu daga bakin aiki.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya yi ganawar sirri da Sanata Abdulaziz Yari a Abuja. Wata majiyar ADC ta yi karin bayani kan ganawar.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya yi yunkurin jawo gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Fintiri zuwa jam'iyyar APC. Sai dai, Bukola Saraki, ya yi masa martani.
Masu zafi
Samu kari