Latest
Kungiyar 'yan ta'adda ta ISWAP ta nada sabon kwamanda mai suna Abu Khalifa baya sojojin Najeriya sun kashe kwamandan kungiyar mai suna Julaibib a daji.
Likitocin hukumar jin dadin alhazan Kebbi sun yi wa Gwamna Nasir Idris gwajin lafiyar aikin hajji tare da matansa biyu, sakamako ya nuna ba su da matsala.
A labarin nan, za a ji cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya faɗa a cikin tsaka mai wuya saboda halin rashin tsaro da ya sako ƴan Najeriya a gaba.
Wata kungiya a jam'iyyar APC mai suna APC League of Democrats, ta bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya kori wasu ministoci guda biyu daga bakin aiki.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya yi ganawar sirri da Sanata Abdulaziz Yari a Abuja. Wata majiyar ADC ta yi karin bayani kan ganawar.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya yi yunkurin jawo gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Fintiri zuwa jam'iyyar APC. Sai dai, Bukola Saraki, ya yi masa martani.
Kungiyar CERON ta bayyana cewa yan Najeriya sun waye fiye da da, kuma wannan saiya shekar da gwamnoni ke yi zuwa APC ba zai sauya sakamakon zaben 2027.
Tsohon shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa, Ibrahim Gambari, ya bayyana yadda ta kaya tsakanin marigayi Muhammadu Buhari da gwamnonin Arewa kan zaben 2023.
Jam'iyyar APC ta yi martani mai zafi game da zargin da ake yi mata cewa tana tilasta ma'aikatan gwamnati shiga cikinta inda ta ke tuhumar ADC mai adawa.
Masu zafi
Samu kari