Latest
Sama da mutane 6,000 ne suka tsere daga gidajensu sakamakon hare-haren 'yan bindiga a garuruwan masarautar Pindiga, jihar Gombe; an tabbatar da mutuwar mutane 3.
Wani mai bara da ke kira Mangilal a kasar Indiya ya mallaki gidaje har guda uku, mota da abubuwan hawa masu taya uku da wasu makudan kudi a kasar Indiya.
A labarin nan, za a ji cewa Kwankwasiyya ta yi kakkausar suka ga masu bayyana cewa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ne a barar da damarsa ta komawa APC.
Babban lauya mai fafutukar kare hakkin dan adam, Femi Falana ya yi fatali da shirin gurfanar da jami'an da ke da hannu a kitsa juyin mulki a gaban kotun soja.
Gwamnatin tarayya ta tabbatar da biyan alawus ga masu cin gajiyar N-Power, yayin da aka kammala duba shirin don tabbatar da dorewa bisa ajandar 'Renewed Hope'.
Gwamnatin Amurka ta fitar da sunayen 'yan Najeriya 79 da Donald Trump zai maido gida Najeriya bisa kama su da manyan laifuffuka a fadin kasar Amurka.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin tarayya ta kashe sama da Naira biliyan 34 domin yin canjin kudi na tafiye-tafiyen Shugaban ƙasa zuwa ƙasashen waje.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sake tsoma baki don warware rikicin siyasar jihar Rivers. Ya koka da cewa rikicin zai shafi harkokin mulki a jihar.
Bincike da sojoji suka yi ya nuna cewa an kama tsohon Janar Mohammed Ibrahim Gana bisa zargin hannu a yunkurin juyin mulki da aka so yi wa Bola Tinubu.
Masu zafi
Samu kari