Latest
Gwamnatin Kogi ta rufe makarantu na gaggawa har zuwa 16 ga Fabrairu, 2026; Kwamishina Fanwo ya ce an dauki matakin ne domin tsaro da kare rayukan dalibai a jihar.
Cikakken jerin kudaden kasashe 10 da suka fi daraja a duniya a 2026. Daga Dinarin Kuwait zuwa dalar Amurka, ga yadda darajar kudaden take a kasuwar canji.
Gwamnatin Kano ta yi kira ga likitoci yan asalin jihar Kani da ke aiki a makwabtan jihohi su koma gida, za a dauke su aiki kai tsare kuma da albashin CONMESS.
Kwamitin binciken shari’a a Sokoto ya zargi tsohon gwamna Tambuwal da almundahanar fiye da ₦117bn. Gwamna Ahmed Aliyu ya ce za a kafa kwamitin don adalci.
Dan majalisar wakilai a Amurka, Riley Moore, ya gana da gwamnan jihar Plateau, Caleb Manasseh Mutfwang. Ganawar ta su ta gudana ne a kasar Amurka.
Gwamnatin Taraba ta yi barazana ga ma'aikata da ke share tituna a jihar kan korarsu daga aiki, ta ce za su fuskanci hukunci idan basu yi rijistar APC ba a jihar.
Abubakar Malami, tsohon Ministan shari'a da ɗansa sun sake gurfana a gaban kotu bayan DSS ta zarge su da laifuffuka masu alaƙa da ta'addanci a Najeriya.
Babbar kotun jihar Kano ta dage shari'ar da ake zargin tsohon shugaban APC, Abdullahi Ganduje da wasu mutum 7 kan zargin karkatar da kudaden al'umma.
NECO ta saki sakamakon jarrabawar SSCE External na 2025 a yau 3 ga Fabrairu, 2026; 71.6% sun samu credits biyar ciki har da Turanci da Lissafi. Duba yanzu!
Masu zafi
Samu kari