Latest
Kotun jihar Kano ta sassautawa Sheikh Ibrahim Abdullahi Isa Makwarari sharudan beli bayan shafe mako biyu ba tare da cika sharudan da aka kafa masa ba.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin jihar Kaduna ya kaddamar da aikin wani titi da jama'a suka dade suna fatan a yi masu na tsawon kusan shekaru 45.
Jam'iyyar adawa ta ADC ta zargi APC da fara shirya magudin zabe a 2027 bayan majalisar dattawa ta ki amincewa da sauya wasu dokokin zaben 2027 mai zuwa.
Fadar shugaban Najeriya ta amince da cewa jihohi da kananan hukumomi ne ke da laifi wajen jefa miliyoyin yan Najeriya a kangin talauci musamman a karkara.
A labarin nan, za a ji cewa mahukuntan Rasha na daukar yan Najeriya aikin 'tsaro', sai dai ana tilasta masu shiga yarkin da ta ke yi da Ukraine, har hudu sun mutu.
Farfesa Isa Ali Pantami ya sabunta rajistar APC; ya bayyana dalilin da ya sa ya ƙi karɓar tayin muƙamai 3 daga hannun Shugaba Tinubu yayin da ake tunkarar 2027.
Dakarun Najeriya sun tattauna da sojojin Faransa domin bunkasa alaka a fannin tsaro da yaki da 'yan ta'adda. Kasashen sun yi alkawarin aiki tare da juna.
A labarin nan, za a ji cewa wasu daga cikin ma'aikatan Najeriya sun fara cin gajiyar wani bangare na dokokin haraji da gwamnatin Bola Tinubu ta zo da su.
Gwamnan jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq, ya bayyana cewa na kashe Musulmai 75 a jihar saboda kin amincewa da mummunar akidar da 'yan ta'adda suka zo da ita.
Masu zafi
Samu kari