Latest
Fitacciyar jarumar Nollywood, Ajara Lasisi wadda aka fi sani da Aunty Ajara, ta rasu bayan doguwar rashin lafiya, kamar yadda darakta Tobi Oladele ya sanar.
Hukumar zabe mai zaman kanta watau INEC ta karbi hukunci kotu, an ga wakilan tsagin PDP da Wike ke marawa baya a taron jam'iyyun siyasa ranar Alhamis a Abuja.
Kotu ta yanke wa tsohon MD na BANKIN NEXIM, Roberts Orya, hukuncin shekara 490 a gidan yari kan damfarar N2.4bn. EFCC ta bayyana cewa ta yi nasara a shari'ar.
Hukumar kula da fanshon 'yan sanda ta sanar da cewa wasu jami'ai za su zajiye aikinsu a cikin shekarar 2026. Ta bukaci su gyara takardunsu yadda ya dace.
Kungiyar Lauyoyin Najeriya (NBA) ta yanke shawarar rubuta koke ga ‘yan sanda kan kalaman Rabiu Kwankwaso da ake zargin ya tsoma baki a shari’ar zaɓen Kano a 2019.
Majalisar dattawan Najeriya ta yi zama na musamman domin girmama marigayin Sanatan Enugu ta Arewa, Okechukwu Ezea wanda ya mutu a watan Nuwamba, 2025.
A labarin nan, za a ji cewa yaron Abdullahi Ganduje, tsohon gwamnan Kano, Abdul'Aziz ya ziyarci Kwankwasi a gidansa domin jaddada mubaya'a ga jagoran Kwankwasiyya.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a karkashin inuwar jam'iyyar NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso, ya nuna alhinininsa kan harin ta'addancin da aka kai a jihar Kwara.
Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya gargadi jagoran Iran Ayatollah Ali Khamenei yayin da rikicin kasashen biyu ke kara tsananta a kwanakin nan.
Masu zafi
Samu kari