Latest
Tsohuwar uwargidar shugaban kasa, Aiha Buhari da diyarta Hanan Buhari sun kai ziyarar bam girma ga Atiku Abubakar a masaukinsa a kasa mai tsarki.
Shugaba Tinubu ya halarci ɗaurin auren ƴaƴan Bello Matawalle 9 a Masallacin Ƙasa dake Abuja; Sanata Barau da Gwamna Abba Yusuf sun halarci daurin aurin.
Saudiyya za ta fara bayar da bizar Hajji ranar 8 ga Fabrairu, 2026. Maniyyata 750,000 sun yi rajista yayin da za a fara tafiya ranar 18 ga Afrilu.
Rundunar yan sanda ta tabbatar da cewa mutane sun kashe wani mai suna Isma'il Zafia bisa zarginsa da kisan karamin yaro a garin Keffi da ke jihar Nasarawa.
Mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro (NSA), Nuhu Ribadu, ya aika da sakon gargadi ga yan siyasa. Ribadu ya gargade su kan tayar da hankali a lokacin zabe.
Tsohon gwamnan jihar Katsina, Rt. Hon. Aminu Bello Masari ya maye gurbin Gwamna Hope Uzodinma a matsayin shugaban kwamitin shirya taron APC na kasa.
An yi rashi na tsohon shugaban jami'ar ATBU da ke jihar Bauchi. Farfesa Buba Bajoga ya yi bankwana da duniya ne a kasar Birtaniya. Ya ba da gudunmawa a harkar ilmi.
Harin ƙunar-bakin-wake a masallacin Shi'a dake Islamabad ya jawo mutuwar masallata 31 tare da jikkata 169; an auuama dokar ta-ɓaci a asibitocin Pakistan yau Juma'a.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun kai harin ta'addanci a jihar Kaduna. 'Yan bindigan sun sace wani babban limamin masallacin Juma'a yayin harin da suka kai.
Masu zafi
Samu kari