Latest
Hukumomin Najeriya sun kama fararen hula akalla hudu bisa zargin hannu a yunkurin juyin mulki da aka ce an yi wa shugaba Bola Ahmed Tinubu a Najeriya a 2025.
Gwamnan Osun, Ademola Adeleke, ya gargadi masu shirin kutsawa Fadar Ikirun, yana umartar jami’an tsaro su kare fadar har sai an kammala shari'ar sarautar Akirun.
Rundunar 'yan sandan Najeriya a jihar Ogun ta cafke wani mutum mai suna Gafaru Rasaki bisa mallakar kawunan mutane har hudu, ya ce ya tono su a makabarta.
Jam'iyyar APC reshen jihar Edo, ta zargi tsohon shugabanta na kasa, John Odigie-Oyegun da kasa biyan basussukan da ta biyo shi. Oyegun ya yi martani.
A labarin nan, za a ji cewa gwamna Abba Kabir Yusuf ya sanar da cewa gwamnati za ta zamanantar da kasuwannin Kano domin gujewa gobara da ake yawan samu.
An samu bayanai game da cewa an fara binciken tsohon ministan kimiyya da fasaha, Uche Nnaji kan zargin aiki da takardun bogi na makaranta da NYSC da ya yi.
Karamar hukuma a Watford ta amince da shirin sauya tsohuwar cocin St Thomas zuwa masallaci tare da sababbin wuraren jama'a da makaranta, ana sa ran bude shi nan kusa
Hukumar tattara kudaden shiga da lura da kasafin kudi (RMAFC) ta kammala tsarin yin karin albashi ga masu rike da mukaman siyasa. Ana jiran amincewa Tinubu.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya wakilci shugaba Bola Tinubu wajen kaddamar da shirin bunkasa tattalin arzikin mata miliyan 25 a Najeriya.
Masu zafi
Samu kari