Latest
Wasu 'yan ta'addan kungiyar Boko Haram sun kai harin kwanton bauna kan dakarun sojojin Najeriya a jihar Borno. Harin ya jawo an samu asarar rayukan sojoji.
Wasu kungiyoyin fararen hula sun gudanar da zanga-zangar neman shugaban kaaa Bola Ahmed Tinubu ya kori daya daga cikin ministocinsa kan wasu zarge-zarge.
Magajin garin New York, Zohran Mamdani ya karanta aya da hadisin Annabi SAW a kan girmama baki. Ya bukaci Amurka ta yi koyi da Annabi Muhammad wajen girmama baki.
Magoya bayan jagoran jam'iyyar NNPP kuma tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, sun samo abokin takarar da ya dace da shi a zaben shekarar 2027.
Dan ta'addan Boko Haram mai alaka da Abubakar Shekau da ake kira Abubakar Saidu da aka fi sani da Sadiku ne ya jagoranci kashe Musulmai kusan 200 a Kwara.
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammadu Sa'ad Abubakar III, ya yi tsokaci kan matsalar rashin tsaron da ake fama da ita. Ya bayyana abin da ke kara rura wutar.
Wasu magoya bayan Abba Kabir Yusuf sun yi magana bayan Rabiu Kwankwaso ya tara jama'a a gidansa da kuma kasuwar Singer da ke Kano domin jaje da ya je.
Hukumar zabe mai zaman kanta watau INEC ta bayyana cewa halartar wani bangare na PDP a taron da ta shiya ba yana nufin ta amince da su a rilicin PDP ba ne.
'Yan bindiga sun kashe mutum 13 a kasuwar Anwase, Benue, sannan suka sace mata. Wannan hari ya biyo bayan kisan mutum 16 a Abande kwanaki biyu da suka wuce.
Masu zafi
Samu kari