Latest
'Yan Najeriya na fuskantar barazana duk shekara, inda ake samun adadi mai yawa na wadanda ke fama fa cizon maciji a bangarori daban-daban na kasar.
Majalisar Dattawan Najeriya ta bayyana shirya zama domin samar da mafita ga wasu matsaloli da aka ankarar da majalisar a kai game da dokar zaben 2026.
Sojojin Najeriya sun dakile yunkurin harin 'yan ta’adda a Katsina, kwato dabbobi 529 da aka sace, suna tabbatar da jarumtaka da ci gaban tsaro a Arewa maso Yamma.
Tsohon dan majalisar, Hon. Gudaji Kazaure, ya bayyana ra'ayinsa kan shugabanci a Najeriya da niyyar takara a 2027, yana caccakar gwamnatin Bola Tinubu.
Gwamnatin Tarayya ta sake buɗe iyakar Tsamiya a Kebbi. CG Adewale Adeniyi ya ce an ɗauki matakin ne domin haɓaka kasuwanci da tsaro da kasar Nijar.
Kungiyar mabiyar Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da aka fi sani da Kwankwasiyya ta jinjinawa mataimakin gwamnan Kano, Aminu Gwarzo da sauran yan amana.
Iran ta yi barazanar kai wa sansanonin Amurka hari idan aka kawo mata farmaki. Minista Araghchi ya bayyana tattaunawar nukiliya a Oman a matsayin kyakkyawan farawa.
Gwamnatin Jihar Kwara na fuskantar zargi kan hana Kashim Shettima ziyartar Woro, inda aka kashe mutum 170, a harin da 'yan bindiga a makon da ya gabata.
Matar aure mai shekara 18, Khadija Jamilu, ta soka wa mijinta wuƙa a mazakutarsa a Potiskum, Jihar Yobe. Ƴan sanda na neman ta yayin da mijin ke FMC Azare.
Masu zafi
Samu kari