Latest
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu zai kai ziyarar aiki zuwa kasar Birtaniya. Shugaba Tinubu zai ziyarci kasar ne bayan samun gayyata daga Sarki Charles.
Gawar fitaccen mawakin bishara, Matthew Ogundele, da mambobin tawagarsa guda uku an samu a Lagos, tare da bincike daga hukumar CID kan musabbabin mutuwarsu.
Gwamnatin Tarayya ta kaddamar da shirin agajin abinci ga jihohi 10 masu fama da rikice-rikice, ciki har da Borno da Zamfara, don magance kalubalen tsaro da tattali.
Abubuwan da ya kamata ku sani game da Sheikh Khalifa Usman Kusfa "Rigi-Rigi" na Zariya; malamin Tijjaniyya da ya rasu a ranar 2 ga Fabrairu, 2026.
Uwargidan tsohon gwamnan Kano, Hafsat Ganduje, ta bukaci Rabiu Kwankwaso da ya janye gabar siyasa, domin ci gaban Jihar Kano tare da Gwamna Abba Kabir Yusuf.
Kungiyar CAN ta yankin Arewa ta magantu kan kisan gillar a Kwara, ta bayyana hakan a matsayin bala’i yayin da ta yi kira ga gwamnati ta karfafa tsaro.
Jami'ar Umaru Musa Yar'adua da ke Katsina (UMYUK), ta karrama tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari. Jami'ar UMYUK ta yaba da gudunmawar da ya ba da.
Majalisar dokokin Kano ta bayyana cewa labarin da ake yadawa cewa ta fara shirin tsige mataimakin gwamnan Kano, Aminu Gwarzo daga mukaminsa ba gaskiya ba ne.
Rahotanni daga yankin karamar hukumar Kauru sun nuna cewawaus mahara sun sheke mutane 3, sun sace Rabaran Nathaniel Asuwaye tare da wasu mutane 10.
Masu zafi
Samu kari