Latest
Hukumar EFCC ta cika hannunta da wani bawan Allah mai suna Gidado Ibrahim a kan zargin hada baki da wata Halimat Adenike Tejusho wajen karyar nemo aiki a NNPCL.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed ya halarci taron Jamhuriyar Musulunci ta Iran a Abuja. Ya yi magana kan hada kai a bangarorin noma, kiwo da fasahar zamani.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai ya bayyana damuwarsa kan matsayar majalisar dattawa ta kin amincewa da wani bangare na dokar zabe.
Sanata mai wakiltar Kwara ta Kudu a Majalisa Dattawa, Sanata Lola Ashiru ya ayhana shirinsa na neman zama gwamnan Iwara karkashin inuwar APC a zaben 2027.
Shugaban hukumar alhazan Najeriya, Farfesa Abdullahi Saleh Usman ya yi murabus kamar yadda rahotanni daban-daban suka tabbatar a daren yau Litinin.
'Yan bindiga dauke da makamai sun kai hari kan jami'an tsaro a jihar Katsina. 'yan bindigan sun kai harin ne kan jami'an tsaron da ke hanyar kai daukin gaggawa.
Malamin addinin Musulunci a jihar Borno, Sheikh Muhammad Mustapha ya yi magana kan rade-radin cewa ya shirya neman takara a zaɓen 2027 da ke tafe.
Hukumar Alhazan Najeriya ta tabbatar da rufe karbar kudin aikin Hajjin 2026, ta kuma roki Saudiyya karin lokaci domin rijistar ragowar wadanda suka biya kudinsu.
'Yan bindiga sun sace masu ibada 9 a cocin Katolika dake Jihar Benue. Shugaban karamar hukumar Ado LGA da ƴan sanda sun tabbatar da cewa jami'an tsaro sun bi sawu.
Masu zafi
Samu kari