Latest
Kotun daukaka kara da ke zamanta a babban birnin Abuja ta amince da dakatarwar da majalisar dattawa ta yi wa Sanata mai wakiltar Kogi ta Tsakiya, Natasha Akpoti.
A labarin nan, za a ji cewa Sheikh Sani Yahaya Jingir ya bayyana cewa Musulmin Najeriya ba su aminta da ci gaban zaman Joash Amupitan a kujarar Shugaban INEC ba.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun yi aika-aika a jihar Plateau. 'Yan bindigan sun kashe wani mutum daya tare da yin awon gaba da Limami da wasu mutane.
Uwargidar shugaban kasar Najeriya, Sanata Oluremi Tinubu ya bayyana cewa ba ta taba tunanin samun karramawa daga shugaban Amurka, Donald Trump ba.
Magidancin da aka sani da Iseleto ya kashe ɗansa mai shekara 23, Miracle, ta hanyar soka masa wuƙa a ranar Lahadi. Rundunar 'yan sanda ta fara neman mutumin.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nuna damuwa kan yadda ayyukan 'yan bindiga ke cutar da tattalin arzikin Najeriya. Ya sha alwashin kawo karshensu.
Rahoton binciek da bin diddigin aiwatar da kasafin kudi ya gano yadda aka cusa wasu ayyuka da anr iga an yi su d karkatar da kudaden wasu a mulkin Shugaba Tinubu.
Dr. Yusuf Bello Danbatta ya kare Gwamna Abba Yusuf, inda ya ce bai ci amanar Kwankwaso ba. Ya ce sauya sheka al'ada ce a siyasar Kano da Kwankwaso ya fara.
A labarin nan, za a ji cewa har yanzu ana matsa lamba domin a hade tsofaffin yan takarar Shugabannin kasa, Peter Obi da Rabiu Musa Kwankwaso a zaben 2027.
Masu zafi
Samu kari