Latest
Tsohon kakakin majalisar wakilai ta kasa, Yakubu Sigara ya ve yana ganin Amurka za ta taka rawa a zaben 2027 fiye da mai sa ido kurum, ya jero hujjojinsa.
Wasu fusatattun matasa sun huce fushinsu kan wani dan majalisa a jihar Taraba. Dan majalisar ya tsallake rijiya da baya bayan farmaki ayayin motocinsa.
A labarin nan, xs a ji yadda tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i ya yi zargin cewa Shugaban majalisar dattawa na kawo natsala a dokar zabe.
Hukumar EFCC ta yi martani ga wani matashi da ya yi rubutu a kafar X yana talla domin neman mai sayen ofishin hukumar EFCC a kan kudi N800m, kudin dillali N120m.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmed El-Rufai ya bayyana cewa bai taba zama abokin Shugaba Bola Tinubu ba. Ya yi magana kan dalilin sabanin da ke tsakaninsu.
Tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Fufai ya bayyana cewa ADC ba za ta mika tikitin takarar shugaban kasa ga wani yanki ba, za ta ba kowa dama.
A labarin nan, za a ji cewa a wannan rana majalisar dattawa na shirin gudanar da taron gaggawa bayan da jama'a suka yi ca a kan batun dokar zabe.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi magana kan Kashim Shettima a wajen taron majalisar tattalin arziki ta kasa (NEC). Mahalarta taron sun yi masa tafi.
Gwamnatin tarayya ta ki amincewa da neman dakatar da hako ma'adanai a Arewa na wata shida da gwamnonin Arewa suka nema a yi kan rashin tsaro a yankin.
Masu zafi
Samu kari