Latest
Farfesa Abdullahi Saleh Usman ya yi murabus daga mukamin Shugaban NAHCON, yana mai cewa shawarar ta samo asali ne daga dalilai na kashin kai kawai.
Kamfanin TCN ya sanar da gyaran taransifomomi a Minna da Suleja yau 10 ga Fabrairu, 2026. Za a samu tsaikon wutar lantarki a sassa da dama har sai an kammala gyara.
Rahotannin da muka samu sun nuna cewa tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar da Gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo sun gana da IBB a Minna.
An shiga jimami bayan rasuwar Alhaji Muhammad Nasir Isah Tsauri, shugaban tafiyar Kwankwasiyya a Katsina; Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya yaba da jajircewarsa.
Majalisar dattawan Najeriya ta sauya matsayar da ta cimmawa da farko kan kin amincewa da tura sakamakon zabe ta yanar gizo. Ta amince da abu biyu.
Rahotanni sun nuna cewa zaman Majalisar dattawa ya dauki zafi yayin da ake taaka da muhawara kan dokar tura sakamakon zabe ta na'ura kai tsayedaga kowace rumfa.
Akalla mutane 51 ne ake fargabar sun mutu ko sun bace a tekun Libiya bayan jirgin ruwa da suke tafiya a cikinsa ya yi hatsari. 'Yan Najeriya 2 sun tsira.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamnan Kaduna Nasir El-Rufa'i ya yi jawabi a kan zargin siyasar uban gida a tsakaninsa da Uba Sani, da sabanin Abba da Kwankwaso.
Rahotanni sun nuna cewa gwamnan Bauchi, Bala Mohammed da takwaransa na jihar Oyo, Seyi Makinde sun halarci zaman kotun daukaka kara kan rigin shugabancin PDP.
Masu zafi
Samu kari