Latest
Tsohon Ministan sufuri, Rotimi Amaechi, ya yi magana kan fitar da dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar ADC. Amaechi ya ba jam'iyyar ADC shawara.
Kasar Saudiyya ta kara wa Najeriya lokaci domin kammala shigar bayanan maniyyata aikin Hajjin 2026. NAHCON ta gargadi masu shirya Hajji suyi gaggawa.
Rundunar ƴan sandan Jigawa ta kama mutum 7 kan fashi da satar shanu. An ƙwato POS, wayoyi, da shanu na miliyoyin Naira samame daban daban da aka gudanar.
Rundunar ‘yan sanda a jihar Adamawa ta cafke matasa uku da ake zargi da garkuwa da Alhaji Ahmadu, tare da gano ɗan mutumin da aka sace a cikin su.
Mataimakin Gwamnan Abia, Ikechukwu Emetu, ya bayyana cewa LP ta shirya karɓar Bola Tinubu, idan ya shirya barin APC, duk da rikicin cikin gida a jam'iyyar.
Shugaba Tinubu ya naɗa Adesayo Michael a matsayin shugaban NEMSA da Magaji Aliyu a matsayin shugaban SHESTCO. Ya kuma aika sunayen kwamishinonin RMAFC zuwa majalisa.
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Ahmed Lawan, ya gargadi Musulmi su yi aiki tare wajen dakile rashin tsaro da ke haddasa tashin hankali a Najeriya.
Hafsan tsaron Najeriya, Janar Oluyede ya sanar da cewa za a tura dakaru na musamman zuwa Kwara da Niger. Ya nemi a ƙarfafa ƴan sanda da jami'an NSCDC.
Hukumar NiMet ta bayyana cikakken hasashen yanayin damina, karancin ruwa da farin da za a fuskanta a duka jihohin Najeriya a shekarar 2026,ta ja hankalin manima.
Masu zafi
Samu kari