Latest
A labarin nan, za a ji cewa an kaure da hayaniya a majalisa a lokacin da ake kokarin cimma matsaya a kan amincewa da gyara dokar zaben da aka yi wa kwaskwarima.
Sarkin Saudiyya, Sarki Salman bin Abdulaziz, ya bayar da umarnin gudanar da sallar roƙon ruwa a duk faɗin ƙasar ranar Alhamis 12 ga Fabrairu, 2026.
Gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu ta fara shirin sayar da wasu kadarorin gwamnati domin bunkasa jarin kasa da jawo 'yan kasuwa masu zaman kansu.
Masu gudanar da aikin Hajji da Umrah sun nuna damuwa kan murabus din shugaban hukumar NAHCON, wanda zai iya shafar shirye-shiryen Hajjin 2026 a Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa 'yan majalisa sun fara bin bahasin wasu taraktoci 2000 da gwamnatin Bola Tinubu ta sayo saboda a raba wa manoman kasar nan.
Gwamnatin Rasha ta bayyana cewa bata daukar matasan Najeriya ta kai su fagen daga a yakin da ta ke da Ukraine. Ta yi magana ne bayan kashe wasu matasa.
Saudiyya ta yi kiran duban watan Ramadan na 2026 a ranar 17 ga Fabrairu. Idan an ga wata za a fara azumi ranar 18 ga Fabrairu, in ba a gani ba sai ranar 19 ga watan.
Wasu rahotanni sun tabbatar da rasuwar Malam Dahiru Shekarau, yayan tsohon gwamnan Kano, za a gudanar da sallar jana'iza a masallacin Juma'a na Giginyu.
Gwamnatin Amurka karkashin Donald Trump za ta turo sojoji Najeriya akalla 200 domin yaki da 'yan ta'adda a kasar. Sojojin Amurka za su horas da na Najeriya.
Masu zafi
Samu kari