Latest
Malaman musulunci a jihar Kwara sun ja hankalin musulmi su yi taka tsan-tsan da abubuwan da za su yi a kafafen sada zumunta idan azumin Ramadan ya kama.
Sojojin Najeriya sun ceto wasu mutane takwas da aka sace a wajen biki a jihar Kano. 'Yan bindiga sun saka kayan sojoji sun sace mutanen a karamar hukumar Shanono.
A labarin nan, za a ji cewa Injiniya Buba Galadima ya bayyana shirin da jam'iyyar mai mulki, APC ke yi a Kano wajen hana Rabiu Musa Kwankwaso zuwa jiharSA.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya yi sababbin zarge-zarge kan gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu. Ya ce za su yo kokarin murde zaben 2027.
Rikicin siyasa ya kara kamari a Bayelsa yayin da ake ta maganganu kan wanda zai maye gurbin marigayi mataimakin gwamna, Lawrence Ewhrudjakpo da ya mutu.
Jagoran jam'iyyar NNPP, Buba Galadima ya yi magana kan zargin da aka yi wa Sanata Rabiu Kwankwaso a Amurka. Ya ce babu kamshin gaskiya a zargin Amurka.
Wata majiya da ke masaniya kan lamarin, ta bayyana cewa an zabi jihar da Amurka za ta bude tashar zuba wa jiragen yakinta mai a Arewa maso Gabashin Najeriya.
Alkali Obiora Egwuatu ya janye daga shari’ar tsohon Minista Abubakar Malami kan zargin N212bn a Abuja. Ya bayyana hakan ne a zaman kotu na yau 12 ga Fabrairu, 2026.
Fasto Isaac Idahosa da ya yi takara da Kwankwaso ya kalubalanci 'yan majalisar Amurka kan barazanar da suka fara tare da batun saka masa takunkumi.
Masu zafi
Samu kari