Latest
Tsohon Shugaban Ƙasa, Olusegun Obasanjo, ya jaddada gazawar tsaro a Najeriya bayan kisan Murtala Mohammed, yana mai cewa ci gaban Afirka na bukatar shugabanci nagari
Lauyan El-Rufai ya soki jami'an tsaro kan yunkurin kama shi ba bisa ƙa'ida ba a Abuja yau. Ya ce za su bayyana a ofishin EFCC ranar Litinin, 16 ga Fabrairu, 2026.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya yi martani kan batun ya cimma yarjejeniya da Gwamna Seyi Makinde don zama mataimakinsa a zaben 2027.
Wani jigo a jam'iyyar APC, Dr. Sani Zangina ya caccaki majalisar shari'ar Musulunci kan kiran sai an cire sabon shugaban INEC, Joash Amupitan daga mukaminsa.
Yafiyar Kwankwasiyya ta yi fatali da matakin wasu yan Majalisar Amurka na aa aunan Kwankwaso a jerin wadanda ake zargi da tauye hakkin addini a Najeriya.
Gwamna Ahmed Aliyu na jihar Sokoto ya amince da fara biyan albashin watan Fabrairu daga 13 ga watan domin ma’aikata su shiga Ramadan cikin walwala da annashuwa.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai ya ki yarda ya bi jami'an tsaro saboda babu wata takardar gayyata da aka turo masa a hukumance.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta gabatar da kasafin kudi don zaben shekarar 2027. INEC ta bayyana cewa hakan ya yi daidai da tanadin doka.
A labarin nan, za a ji cewa Femi Otedola ya bayyana farin ciki da matatar Dangote ta kai matakin tace gangar man fetur 650,00 a kowace rana kamar yadda aka tsara.
Masu zafi
Samu kari