Latest
Babban Kotun Tarayya dake Kano ta yanke wa jarumar Kannywood, Samha, hukuncin watanni 6 a gidan yari ko tarar N200,000 saboda wulakanta takardar Naira.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamna Nasir El-Rufa'i na jihar Kaduna ya bayyana cewa yanzu ya fara gwagwarmayar kifar da gwamnatin Tinubu a zaben 2027.
Tsohon hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad ya bukaci INEC ta sake nazari da suha ranakun zaben 2027 saboda za su fado ne a cikin watan Ramadan na badi.
Alhaji Atiku Abubakar ya ziyarci Nasir El-Rufai jim kadan bayan an yi yunkurin kama tsohon gwamnan a filin jirgin sama. Sun tattauna kan kada Tinubu a 2027.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya yi zarge-zarge kan jam'iyyar APC mai mulki. Ya ce tana shirin raunana ADC bayan ta ruguza PDP.
Wani jigo a APC, Cif Eze ya bayyana cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu na fargabar zaben 2027 duk da mafi yawan gwamnoni na tare da shi a jam'iyyar APC.
Ramadan 2026: Jerin ƙasashe 4 ciki har da Oman da Turkiyya sun tabbatar da cewa za a fara azumin watan Ramadan a ranar Alhamis 19 ga Fabrairu, 2026.
Gwamnatin tarayya ta sake dauko batun janye 'yan sanda daga gadin manya. Gwamnatin ta bayyana inda ta tura 'yan sandan da ke gadin manyan mutane a kasar nan.
Wani ɗan Najeriya mai suna Abubakar Adamu ya roƙi gwamnatin tarayya ta dawo da shi gida daga Rasha, yana zargin an yaudare shi shiga soja ba da son shi ba.
Masu zafi
Samu kari