Latest
Sanata mai wakiltar Borno ta Kudu a majalisar dattawa, Ali Ndume, ya yi hannunka mai sanda ga jam'iyyar APC. Ya ja kunnenta kan jam'iyyar adawa ta ADC.
Rundunar sojin Ukraine ta wallafa wata takarda da ta ce ita ce yarjejeniyar da kasar Rasha ke kullawa da 'yan Najeriya kafin daukarsu aikin soja.
Hukumar zabe ta kasa (INEC) ta yi bayani game da saka ranar zaben 2027 a watan Ramadan da Musulmai ke azumi. Ta ce tana nazari game da korafin jama'a.
Sheikh Isa Ali Pantami ya shiga jerin malaman musuluncin da suka taba nuna sha'awa ko ma suka tsaya takarar gwamna a fadin Najeriya, Sheikh Ibrahim Khalil na ciki.
Babba kotun tarayya mai zama a Abuja ta umarci hukumomi su gaggauta gurfanar da Sheikh Sani Abdulkadir Zaria kan zargin hannu a shirin juyin mulki.
Nasir El-Rufai ya amince zai kai kansa ofishin ICPC ranar 18 ga Fabrairu, 2026. Hakan ya biyo bayan yunƙurin kama shi da aka yi a filin jirgin Abuja bayan dawowarsa.
Nasir El-Rufai ya wanke kansa kan batun bacewar Abubakar Idris, watau Dadiyata. Ya ce wadanda suka sace Dadiyata sun zo ne daga Kano, don haka a tambayi jihar.
Tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasir El Rufai ya yi ikirarin cewa ya saurari wayar Nuhu Ribadu, inda ya ji lokacin da yake ba da umarnin a kama shi a tsare.
El-Rufai zai tsaya takarar 2027? Tsohon gwamnan Kaduna ya ba da amsa a yau Juma'a, inda ya bayyana abubuwan da za su sanya shi shiga takarar shugabancin Najeriya.
Masu zafi
Samu kari