Latest
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmad El-Rufai, ya yi raga-raga da gwamnatin jam'iyyar APC mai mulki. Ya bayyana cewa shi ba barawo ba ne kamar ta.
Jam'iyyar APC ta yi gargadi kan lalata allunan tallata shugaba Bola Tinubu da wasu 'yan siyasa a jihar Zamfara. APC ta ce ba za ta lamunci haka ba a jihar.
Majalisar wakilai ta tarayya ta gayyaci duka mambobinta zuwa wani zaman gaggawa domin tattaunawa kan batutuwan da suka taso bayan sakin jadawalin zaben 2027.
Tsohon shugaban APC, Abdullahi Ganduje, ya kai ziyarar ta’aziyya ga Malam Ibrahim Shekarau, yana yabawa Gwamna Abba Kabir Yusuf kan ci gaban Kano.
Wata babbar kotun tarayya da ke a birnin Abuja ta amince da bukatar da aka nema don bincikar takarardun karatun Ministan harkokin cikin gida, Olubunmi Tunji-Ojo.
Wasu kauyuka a jihar Kwara sun bayyana cewa sun samu wasikun 'yan bindiga na cewa za su kai musu hari. Rundunar 'yan sanda da DSS sun samu wasikar.
Sanata Ali Ndume ya yi magana game da zargin da wasu 'yan majalisar Amurka ta yi wa Rabiu Kwankwaso. Ndume ya bukaci a tona asirin barayin Najeriya a ketare.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atikubl Abubakar, ya bukaci hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), da ta sauya lokacin babban zaben shekarar 2027.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon Gwamnan Kaduna Nasir El-Rufa'i ya ce Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ba shi da tsaurin addinin da har zai kai sunansa Amurka.
Masu zafi
Samu kari