Latest
A labarin nan, za a ji Bashir El-Rufa'i ya ce mahaifinsa, Nasir El-Rufa'i ya samu bayanan wayar Nuhu Ribadu ta wata hanya daban, ba yadda ake ta zargi ba.
Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau Jibrin, ya tabbatar da goyon baya ga Tinubu da Abba Kabir Yusuf a zaben 2027 tare da raba motoci da babura.
A shekarar 2003, hukumar zabe ta INEC ta sauya ranar zaben gwamna da majalisar jiha bayan korafin Fastocin darikar Katolika kan karo da bikin Easter.
A karo na biyu cikin kasa da makonni biyu, rahotanni suk bayyana cewa gomara ta kama a kasuwar Dinga da ke cikin garin Kano da yammacin yau Asabar.
A labarin nan, za a ji cewa hadimin Shugaban kasa, Bayo Onanuga ya nemi a gudanar da cikakken bincike a kan ikirarin tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufa'i.
Wasu tsagerun yan bindiga da suka kai 200 sun shiga garuruwa uku a yankin karamar hukumar Borgu ana shirin sallar asubah, sun kashe gomman mutane yau Asabar.
Fiye da mutum 316 sun mutu tun bayan ayyana dokar ta-ɓaci kan tsaro a Najeriya. Hare-hare sun karu, lamarin na jefa al'umma cikin alhini mai tsanani.
Tsohon sanatan jam'iyyar APC wanda ya wakilci Taraba ta Tsakiya a majalisar dattawa, Sanata Abubakar Yusuf, ya yi tsokaci kan manufofin Shugaba Bola Tinubu.
Kungiyar Jibwis reshen jihar Katsina ta tabbatar da rasuwar mataimakin shugaban ta na I, Alhaji Sani Abubakar Daura ranar Juma'a, za a masa sutura ranar Asabar.
Masu zafi
Samu kari