Latest
Ana hasashen Sheikh Isa Pantami na zawarcin kujerar gwamnan Gombe a 2026. Legit Hausa ta yi nazari kan wasu abubuwa 3 da suka jawo Pantami ya fuskanci sukar jama'a.
Tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai, ya nemi Ofishin Mai Bai wa Shugaban Ƙasa Shawara kan Tsaro ya fayyace batun sayen sinadarin thallium sulphate mai guba.
Jarumar Kannywood, Samha M Inuwa ta saki bidiyon motar miliyoyin Naira da wani saurayinta ya bata kyauta bayan an yanke mata hukuncin daurin watanni shida.
Gwamnatin Najeriya ta gargadi matasa kan fadawa tarkon daukar aiki da yaki a kasashen waje, tare da bayyana damuwa akan hatsarin da ke tattare da hakan.
Babban mai bada fatawar kasar Australia ya sanar da Alhamis a matsayin ranar fara azumin watan Ramadan na shekarar 2026. Wata bazai bullo ranar Talata ba.
Kotun Koli ta Ƙasar Saudi Arabia ta bukaci al'ummar Musulmai su fara duba jinjirin Ramadan a yammacin Talata, 29 Sha’aban 1447H domin tabbatar da ganinta.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya nemi tallafin jiragen kashe gobara daga Gwamnatin Tarayya bayan gobara ta sake tashi a kasuwar Singer dake jihar Kano a ranar Asabar.
Wasu da ake zargin ’yan bindiga ne sun kai mummunan hari gidan Limamin JIBWIS na Digare, Imam Abubakar Muhammad Digare, inda suka yi garkuwa da iyalansa.
Malamin Musulunci Ustaz Alkali Abubakar Salihu Zaria ya soki Naja'atu Mohammed kan kalamanta kan Sheikh Pantami, yana mai kare alherinsa ga al'umma da siyasa.
Masu zafi
Samu kari