Latest
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Barau I Jibrin ya bayyana cewa yadda gobarar kasuwar Singer za ta shafi dukkanin Kanawa, ya bayar da tallafin Naira miliyan 100.
A shekarar 2026, ana hasashen fara azumi a watan Fabrairu yayin da aka fara azumi a 2025 a Maris. An gano dalilan da ke sanya kwanakin fara azumi ke sauyawa.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i zai gurfana a gaban hukumar yaki da rashawa ta kasa, EFCC a ranar Litinin.
Dakarun Amurka sun isa Maiduguri ranar 12 ga Fabrairu, 2026. Sojojin Amurkar 200 za su taimaka wa Najeriya da bayanan sirri don yaƙar ISWAP, Boko Haram.
Majalisar dattawa da ta wakilai za su yi zama na musamman a ranar Talata domin tattauna batun saka zabe a Ramadan. Ana hasashen zabe a 13 ga Fabarairu
'Yan sandan Legas na binciken mutuwar ma'aikatan Nollywood biyu, GeeTee Imeh da Ayodeji, da aka tsinci gawarwakinsu a mota a Lekki ranar 7 ga Fabrairu, 2026.
A labarin nan, za a ji cewa Hon. Usman Garba Zingo, dan majalisar Kaduna da aka ruwaito ƴan ta'adda sun yi ram da shi a hanyar dawowa daga Zamfara ya samu ƴanci.
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III ya bukaci a fita duba watan Ramadan 2026 a ranar Talata 17 ga Fabrairun shekarar 2026.
Ofishin mai ba shugaban kasa shawara kan tsaro ya yi magana kan zargin Nasir El-Rufa'i na cewa ana shirin shigo da guba Najeriya. DSS ta shiga cikin lamarin
Masu zafi
Samu kari