Latest
Akwai wasu sanatocin da za su nemi fitowa takarar gwamnan a jihohinsu. Wadannan sanatocin za su nemi ajiye aikinsu a majalisa don takarar gwamna.
Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ta ba da tallafi ga 'yan kasuwar da suka yi asara sakamakon gobarar da ta auku.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da tallafin rabon shinkafa don azumin watan Ramadan. Za a raba shinkafar a dukkanin kananan hukumomi 44.
A labarin nan, za a ji cewa an samu magoya baya da yan adawa sun yi zanga-zanga a hukumar EFCC bayan Nasir El-Rufa'i ya kai kansa domin amsa gayyata.
Hukumar Kididdiga ta kasa (NBS) ta tabbatar da cewa an samu saukik hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya a watan Janairu, 2025, ta ce farashin abinci ya kara araha.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka wani kwamandan Boko Haram a jihar Borno. Sojojin sun kwato miliyoyin kudade a hannun 'yan ta'adda.
Atiku Abubakar ya taya Nasir El-Rufai murnar zagayowar ranar haihuwarsa, inda ya yaba wa jaruntarsa yayin da El-Rufai yanzu haka yake hannun hukumar EFCC.
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar III ta hannun kungiyar JNI ya fara kokarin tsaftace yanayin tafsirin Alkur'ani a watan Ramadan.
Naira ta shiga sabon mako da ƙarfinta, inda ake cinikinta kan N1353.54/1$ a kasuwar NFEM yau 16 ga Fabrairu, 2026. Farashin kasuwar bayan fage ya kai N1420/1$.
Masu zafi
Samu kari