Latest
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, ya karbi gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf zuwa jam'iyyar APC. Shettima ya bayyana muhimmancin Kano ga APC.
Ministan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa ya bayyana cewa gwamnatin tarayya ta bai wa sojojin Amurka izinin shiga wasu yankuna a jihar Bauchi.
A labarin nan, za a ji cewa Bulama Bukarti, fitaccen lauya a Najeriya ya bayyana cewa akwai kuskure a kalaman Nasir El-Rufa'i da ke kama da amsa laifi.
Dan kwamitin ganin wata a fadar mai alfarma Sarkin Musulmi, Simwal Usman Jibril ya yi karin haske kan matakan da ake bi wajen ganin wata idan rana ta fadi.
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa (EFCC) ta tsare tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai. EFCC ta tsare El-Rufai yayin da take ci gaba da bincike.
Matasa a jihar Rivers sun yi zanga zangar adawa da 'yan Arewa da ke zaune a jihar. Sun bukatar 'yan Arewa su bar jihar bayan wani rikici da ya barke.
A labarin nan, za a ji cewa wani lauya a Najeriya, Inibehe Effiong ya yi mamakin yadda gwamnati ta kawo wasu zarge-zarge marasa tushe a kan Nasir El-Rufa'i.
Babbar hedkwatar tsaron Najeriya ta tabbatar da isowar dakarun sojojin Amurka 100 Najeriya, ta bayyana ayyukan da za su yi domin taimaka wa kasar.
Jami'an hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC sun yi wa Malam Nasir Ahmad El-Rufai tambayoyi. Hakan na zuwa ne bayan ya amsa gayyatar da aka yi masa.
Masu zafi
Samu kari