Latest
Wasu yan bindiga ba'a gane ko su waye ba sun ƙona ofishin jami'an tsaron sa kai Vigilanti tare da motar su, kuma suka hallaka mutane biyar a jihar Anambra.
Sheikh Mahi Ibrahim Inyass ya tabbatar da nadin tsohon sarkin Kano Sanusi Lamido Sanusi a matsayin Khalifan darikar Tijjaniya ta Najeriya. An yi nadin a Senegal
Wani hakimin gari ya hadu da fushin shugaban karamar hukuma bayan da ya lakadawa matarsa duka har ta mutu. An ruwaito cewa, yanzu haka yana hannun 'yan sanda.
Hankula sun tashi a garin Onitsha a ranar Lahadi bayan wata babbar mota dankare da harsasai ta fadi a kan babban titin Awka dake jihar Anambra. The Cable ta ce.
A daren Lahadi ne rundunar sojin Najeriya tace dakarun runduna ta 8 da aka tura yakar 'yan bindiga da suka addabi Zamafa da jihohi dake da makwabtaka dasu sun.
Samuel Ortom ya yi martani bayan Malam El-Rufai ya zarge shi da rashin biyan albashi, ya ce Gwamnan da ya kori Ma’aikata 4, 000 ba zai yi masa gorin albashi ba.
Wasu 'yan bindiga sun dira wani gari a Katsina sun yi awon gaba da masu sallar tahajjud ciukin dare. An ruwaito cewa, mutane 40 ne aka sace a harin 'yan bindiga
Tsohon Shugaba Goodluck Jonathan ya yi wa El-Rufai raddi, ya fadi abin da ya jawo rikicinsu a 2011. Jonathan ya fadi abin da ya sa Jami’an tsaro suka kama shi.
A cikin kwanakin karshen mako ne hankulan jama'a suka tashi a Hotoro ta raewa dake karamar hukumar Nasarawa ta jihar Kano bayan sojoji sun cafke wasu da akeyi.
Masu zafi
Samu kari